Lemun citta da abarba

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Lemun citta yanakara lafiya ajiki sannan yanada dadi wurin karrama baki da ita
Lemun citta da abarba
Lemun citta yanakara lafiya ajiki sannan yanada dadi wurin karrama baki da ita
Umarnin dafa abinci
- 1
Kikankare cittanki kicire bayan tas sannan kiwanke kizuba a blanda
- 2
Sai kidauko abarba itama kiyanka kizuba akai sai kizuba ruwa kinikata sosai tayi laushi
- 3
Sai kisa sugar sannan kimatse lamun tsamin kizuba akai sannan kisaka flavor shikenan
- 4
Bayan kinnika sai kitace kikara ruwa daidan yanda kikeso
- 5
Idan kinaso zakisha haka ko kisa a fridge yayi sanyi sannan kisha
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16534078





sharhai