CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dahuwar kanzo
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dahuwar kanzo ainihin hoton girkin

Dahuwar kanzo

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Kwadayin dare😋

Kwadayin dare😋

Kara karantawa

Dahuwar kanzo

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Kwadayin dare😋

Kwadayin dare😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  • Kanzo
  • Tarugu
  • Tattasai
  • Dandano
  • Mai
  • Kafi likita
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daka kanxon ki, ki aje

  2. 2

    Sai ki jajjaga tarugunki, tattasai da albasa.

  3. 3

    Sai ki daura tukunya a wuta, ki saka Mai ki soya da albasa, sai ki soya kayan miyarki.

  4. 4

    Kiyi sanwa, sai ki saka dandano, idan ruwan y tafasa, sai ki wanke kanzonki ki saka, ki juya, ki rufe.

  5. 5

    Idan y kusa dafuwa, sai ki gyara qanyenki na Kafi likita, ki yankashi,sai ki wanke, ki saka acikin tukunya.

  6. 6

    Ki motsa,sai ki rufe,kanzonki y Ida dafuwa.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar September 29, 2022 19:35
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
September 29, 2022 20:15
@bakerstreat wanga kanzon ba a cewa komai kawai
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kanzo

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Maroccan couscous
  2. Fankasau /fankasao mai madara
  3. Ginger and Garlic powder
  4. Toasted bread
  5. Catfish pepper soup
  1. Spinach Sauce
  2. Toasted bread
  3. Catfish pepper soup
  4. Macroni
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16535358
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close