Catfish pepper soup

KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
Catfish pepper soup
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16535405

Na wanke kifi da lemun tsami, sannan nazubashi acikin tukunya, nasa su maggi da sauran kayan kamshi,
Na yanka albasa nazuba tareda jajjagen tarugu. Na motsa da kyau, sannan nazuba ruwa aciki nadora a wuta,
Bayan yadahu na sauke.
An kwafa!
More Recipes

sharhai