Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki cire ayabar ki kisaka cikin blender kizuba madara da yoghurt da suga da chocolate da kankara kadan
- 2
Sai ki markade
- 3
Sai ki dan kwaba milon ki faya rage ki dan saka shi cikin gefe gefen kofin
- 4
Sai ki zuba hadinki na Banana a ciki kisa kankara
- 5
Bayan nan saiki shafa lemun tsami bisa bakin kofinki ki zuba milo kan plate sait ki daura kofin akai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16540194




sharhai