Eba

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Ina da leftover miyar kubewa danya so I decided nayi and tayi dadi alhamdulillah

Eba

Ina da leftover miyar kubewa danya so I decided nayi and tayi dadi alhamdulillah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
2 yawan abinchi
  1. Garin kwaki
  2. Ruwa

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Na tankade garin se na Dora ruwa a wuta daya tafasa se na rage ruwan

  2. 2

    Sanna na zuba tsakin garin a cikin tukunyar na juya na barshi ya bararrako 2min

  3. 3

    Se na zuba garin Dana tankade na tuka ta sosai

  4. 4

    Sannan na zuba ruwan zafi akai na rufe ya Dan turara kamar 5min.

  5. 5

    Finished enjoyed wix miya

  6. 6

    Shi kenan se na sake tukawa na kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes