CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Danbun couscous da zogale
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Danbun couscous da zogale ainihin hoton girkin

Danbun couscous da zogale

ummiyatou
ummiyatou @U30302504

Danbun couscous da zogale

ummiyatou
ummiyatou @U30302504
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

15minutes
2-3 yawan abinc
  • Couscous kofi 1
  • Zogale
  • Ruwa
  • tumaturi 4
  • Albasa 1
  • Yajin kuli (Bakuru)
  • Maggi/gishiri
  • Mai (oil)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

15minutes
  1. 1

    Dafarko zaki samu tukunyarki kizuba ruwa kadan kisaka Mai da zogalenki saiki rufe idan ya tafasa saiki dauki couscous naki kizuba aciki

  2. 2

    Kirage wutan ko kikashe gaba Daya tururin ruwan zai dafa miki couscous naki Amma ki tabbata kinsa ruwan daidai gorgodo

  3. 3

    Bayan Yan mintuna saiki kwashe abunki kiyi hadin kayan miyanki kisa yaji,Maggi,oil shikenan👌Aci dadi lafiya😋

    Danbun couscous da zogalematakin girki3 hoto
    Danbun couscous da zogalematakin girki3 hoto
    Danbun couscous da zogalematakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummiyatou
ummiyatou @U30302504
rannar October 07, 2022 05:41

sharhai (4)

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
October 07, 2022 22:59
Well plated💕
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Couscus Moringa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fish sauce
  2. Soft milk bread
  3. Buns
  4. Gasashen tsire
  1. Panke da onion sauce
  2. Filanten da dankalin hausa
  3. Buns
  4. Soft milk bread
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16549435
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close