Natural exotic

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
#nazabiinyigirki #bornostate wannan lemun tanada dadi sosai kinashanta zakiji kamar exotic din cikin kwali
Natural exotic
#nazabiinyigirki #bornostate wannan lemun tanada dadi sosai kinashanta zakiji kamar exotic din cikin kwali
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakifasa kwakwa ki kankare bakin bayan yazama fari kal sai kibare lemunki ki hadasu awuri daya
- 2
Sannan kigyara citta itama kikankare bayan sai kiyanyaka abarbanki sannan kidauko blanda kizuba gabaya aciki sai kisa ruwa kimarkada yayi laushi sosai
- 3
Bayan kinnika sai kitace kikara ruwa sannan kisa flavor dakuma sugar kijujjuya sai kisa a fridge idan yayi sanyi asha
- 4
Za kiya sha da kowane irin snacks dinda kikeso
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16551548








sharhai (2)