CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gasashshen burodi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gasashshen burodi ainihin hoton girkin

Gasashshen burodi

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

#nazabiinyigirki yau na tashi banjin Dadin jikina gashi Babu wuta narasa me zanyiwa en makaranta.Dama inada biredi saboda inason shi sosai, iyalaina sunji dadinshi sosai.

#nazabiinyigirki yau na tashi banjin Dadin jikina gashi Babu wuta narasa me zanyiwa en makaranta.Dama inada biredi saboda inason shi sosai, iyalaina sunji dadinshi sosai.

Kara karantawa

Gasashshen burodi

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

#nazabiinyigirki yau na tashi banjin Dadin jikina gashi Babu wuta narasa me zanyiwa en makaranta.Dama inada biredi saboda inason shi sosai, iyalaina sunji dadinshi sosai.

#nazabiinyigirki yau na tashi banjin Dadin jikina gashi Babu wuta narasa me zanyiwa en makaranta.Dama inada biredi saboda inason shi sosai, iyalaina sunji dadinshi sosai.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 hr
4 yawan abinchi
  • Burodi babba
  • Butter cokali 2
  • 8Kwai
  • Albasa
  • Seasonings
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Na raba biredi gida 4 manya, sai kowane na rabashi 2

  2. 2

    Amma ban Kai karshe ba(bai Ida rabuwa gida 2 ba yanda zaa iya budewa a Kuma a kulle).Sai na ajiye gefe

  3. 3

    Sai dauko kwai na in hada 2 in soya har na soya Kashi 4

    Gasashshen burodimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Saiki aza bread din sama kisa karamin murfi ki danna, kiyima kowane side hakanan shikenan kin Gama

  5. 5

    Sai ki dauko bread dinki kishafa butter kadan kisa kwai ciki ki shafama non stick frying pan dinki butter

    Gasashshen burodimatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar October 13, 2022 19:28
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Biredi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chocolate banana smoothie
  2. Pancake mai plantain
  3. Banana loaf
  4. Indomie da soyayyen kifi
  5. Soyayyen biredi
  1. Doya da kwai
  2. Chocolate banana smoothie
  3. Banana loaf
  4. Pancake mai plantain
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16563104
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close