Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko bayan kin fere doyar ki sai ki dafa ta ki sa mata Dan sugar da gishiri har tayi laushi sai ki tsane ta.

  2. 2

    Sai ki Sami bowl ki fasa kwai sannan ki sa maggi da gishiri sai ki yanka albasa sannan ki Kada sosai

  3. 3

    Sai ki daura Mai a wuta yayi zafi sosai. Sai ki tsoma daffiyar doyar ki acikin hadin kwai kina soya har tayi golden brown.

  4. 4

    Sai ki ci da ketchup ko yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes