Chocolate banana smoothie

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan milk shake din yanada dadi sosai kuma yanada amfani sosai ajiki

Chocolate banana smoothie

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan milk shake din yanada dadi sosai kuma yanada amfani sosai ajiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ayaba guda biyar
  2. Yogurt kofi biyu
  3. Madarar gari rabin kofi
  4. Pick milk gongoni daya
  5. Sugar chokali biyu
  6. Chocolate
  7. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakibare ayaba kizuba a blandar sai kizuba madarar gari da taruwan sannan kizuba yogurt sai kizuba chocolate din aciki

  2. 2
  3. 3

    Sai kuma kisa sugar sannan kisa kankara bayan kinxuba komai sai kimarkada yayi laushi sosai shikenan kingama. Sai asha

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes