Jallof din Acca da kayan lambu
Salamatu Labaran @Salma76
Jallof din Acca da kayan lambu
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaa gyara acca a wanke a rege don fidda kasa.
- 2
A gyara kayan lambu a gyarasu a wanke tsab a yanka yadda ake son shape din.
- 3
Sannan a dora tukunya a zuba mai daidai gwargwado,a zuba yankakkun kayan lambu a soya kadan
- 4
Sai a dauko acca a juye asa Maggi da kayan kamshi a zuba ruwa kadan a gauraya su hadu a rude a Dora a wuta a rage wutan ya dahu a hankali.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16567039



sharhai (4)