Tura

Kayan aiki

  1. Indomi, 2
  2. eggs, 2
  3. tarugu, 3
  4. Maggi to taste
  5. onion 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa indominki tun tana cikin leda guda biyu sai ki jikata da ruwan dumi idan ta jika Sai ki tace ki kawo jajjagen kayan biyanki Wanda na lissafa a sama

  2. 2

    Sai ki hadesu waje daya ki fasa kwai 6 ki zuba akansu ki juya kisa Maggi,

  3. 3

    Sai ki kulla aleda just kamar Zaki yi moimoi Sai kisa a pot ya dahu ki sauke ta huce

  4. 4

    Sai ki yanka abinki, ki sake soyawa da wani kwan kamar doya da kwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Umar Musa
Zainab Umar Musa @cook_37061555
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Gwanin ban shaawa kwai kuma ya soyu 👏

Similar Recipes