Popsicle

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan kayan kwalamar yara ne
Baya buqatar kaya da yawa
#nazabiinyigirki

Popsicle

Wannan kayan kwalamar yara ne
Baya buqatar kaya da yawa
#nazabiinyigirki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 6mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1Yoghurt kofi
  2. Condense milk chokali 5

Umarnin dafa abinci

Awa 6mintuna
  1. 1

    Zaki hada yoghut da condense milk cikin roba ki hade sosai

  2. 2

    Kina kuma iya amfani da blender don ya qara laushi

  3. 3

    Ki zuba cikin silicon mold kisa freezer ya kwana

  4. 4

    In kuma bakuda matsalan wuta ko freezer din ki lafia lau take to hour 4 ya isa

  5. 5

    Ki cire kisa a ledodi ki bayara
    Zaki ya barbada sprinkles in kina da shi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes