Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a sami roba a tankade flour Sai asa yeast,sugar da salt Sai a juya sosai
- 2
Sai ki zuba ruwa ki kwaba sosai
- 3
Sai ki rufe ki ajiye aguri me dumi
Ki barshi ya tashi na minti talatin - 4
Idan ya tashi Sai kisa mai a kan wuta yayi zafi
Sai ki soya yanda kikeson girma zaki barshi yayi golden brown
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16584027




sharhai (2)