Kwai da kwai da kwai

Amina Muktar
Amina Muktar @neeneeyerht

Saboda yana da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mins
Da yawa
  1. Kwai da kwai
  2. Kwai 3
  3. Mai
  4. Maggi star, 2
  5. Albasa 1
  6. Tarugu 5

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Za’a dauko kwai a fashe a saka magi a jajjaga tarugu da albasa sai a hadusu wuri guda

  2. 2

    Sai a dauko kwai da kwai wanda akayi da waken soya bayan an yanyanka shi

  3. 3

    Sai a zuba shi cikin mai bayan ya dau zahi sannan sai a zuba ruwan kwai

  4. 4

    Sai a soya su tare sai sun soyu shikenan an kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Muktar
Amina Muktar @neeneeyerht
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes