Farfesun cowleg

Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Farfesun cowleg
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke naman na tafasashi eampty bayan ya tafasa na tsane na zubar d wanchan ruwan na wanke tukunyar
- 2
Na yamka albasa manya 2 na zyba mai na zuba albasa ta soyu bayan ta soyu na yi greting kayan miyana banda tumatur na zuba
- 3
Na jefa chokali saboda ya nuna da wuri. Ya nuna na sauke shikenann
- 4
Suma suka soyu na kawo ruwa na zuba na zuba kayan kamshi na da maggi da duk abinda zaisa namana yayi dandano na juye wann nama duka aciki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16653019






sharhai