CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fried bread wit egg
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fried bread wit egg ainihin hoton girkin

Fried bread wit egg

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Narasa sunan da zan saka masa 😂kawae nasaka fried bread wit egg😂Yanada dadi sosai wlh
Ku gwadashi yanada sauki wajan yi da breakfast

Narasa sunan da zan saka masa 😂kawae nasaka fried bread wit egg😂Yanada dadi sosai wlh
Ku gwadashi yanada sauki wajan yi da breakfast

Kara karantawa

Fried bread wit egg

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Narasa sunan da zan saka masa 😂kawae nasaka fried bread wit egg😂Yanada dadi sosai wlh
Ku gwadashi yanada sauki wajan yi da breakfast

Narasa sunan da zan saka masa 😂kawae nasaka fried bread wit egg😂Yanada dadi sosai wlh
Ku gwadashi yanada sauki wajan yi da breakfast

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

10 mins
2 servings
  • Slicebread
  • Kwai
  • Maggi
  • Attaruhu albasa tafarnuwa
  • Mangyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

10 mins
  1. 1

    Ki yanke gefe d gefe bread dinki

  2. 2

    Ki fasa kwai

  3. 3

    Kixuba maggi

  4. 4

    Ki jajjaga attaruhu d albasa d garlic kixuba cikin kwai

  5. 5

    Kixuba mai a Pan

  6. 6

    Idan yyi xafi ki ringa skaa bread dinki acikin kwai kina sawa a mai

  7. 7

    Idan gefe y soyu ki juya gefe shikenan

  8. 8

    Zaki iya chi da tea ko drink

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar December 01, 2022 05:58
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

sharhai

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
December 01, 2022 19:23
👍🏼
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Biredi Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Meyar wakin suya da tuwon chinka fa
  2. Shirley temple moctail
  3. Gurasa
  4. Banana pancake
  5. Mohito juice
  1. Kwadon salad
  2. Soyayyar taliya da shinkafahade da miyar nikakken nama
  3. Meyar wakin suya da tuwon chinka fa
  4. Gurasa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16662566
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close