Kwadon salad

khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409

#cks Ina matukar son salad ✨

Kwadon salad

#cks Ina matukar son salad ✨

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mins
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

5mins
  1. 1

    Bayan kin yanka salad din ki sai wanki shi da gishiri. Sannan ki zuba a bowl.

  2. 2

    Sai yanka tumatur da cucumber sannan ki matsa lemon tsami sai kuma ki zuba kuli.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes