Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Limun sami
  3. Sugar
  4. Mint lafe
  5. Sprite
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakusamu kankana kisamu limun sami kisa sugar da mint lafe

  2. 2

    Sai kisa a cofi ki dan daddakasu da wata yar karaman abu sai kisa kankara kisa sprite shikinan a sha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

Similar Recipes