Dan wake
Bana gajiya da chin danwake
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16676680

Bana gajiya da chin danwake
Bana gajiya da chin danwake
Bana gajiya da chin danwake
Bana gajiya da chin danwake
Kixuba fulawa a bowl kixuba kanwa d kuka ki kawo ruwan dumi ki kwaba kr yayi ruwa ki Dora ruwa a tukunya yana tafasa
Ki ringa jefa danwaken idan y dahu ki sauke ki xuba acikin ruwa
Ki tace kixuba a plate ki xuba mai d yaji d daffafen kwai
An kwafa!
More Recipes

sharhai