Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnts
3 servings
  1. Dankali
  2. Mai
  3. Maggi gishiri albasa
  4. Kwai

Umarnin dafa abinci

30mnts
  1. 1

    Ki fere dankali ki yayanka kixuba a ruwa ki wanke shi
    Kixuba mai a Pan yayi xafi ki barbada gishiri a dankalin kixuba acikin mai idan y soyu ki kwashe

  2. 2

    Ki kawo kwai ki fasa kixuba maggi ki yanka albasa kixuba ki juya ki soya shi shkn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes