Shinkafa da nikakken nama

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din.

Shinkafa da nikakken nama

#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke shinkafa sai na tafasa

  2. 2

    Nasa mai yayi zafi nasa thyme albasa da kayan miya na soya.

  3. 3

    Na sa su vegetables Suma na soya, sai NASA ruwa kadan da kayan kamshi Dana Dandano.

  4. 4

    Da ya tafasa nasa shinkafa na barshi ya turara sai na sauke

  5. 5

    Nasa Minced meat din a sama na barshi sai na rufe.

  6. 6

    Daga baya na zuba kowa ya ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes