Farfesun naman rago

Fatima muh'd bello @bakerstreat
Farfesun naman rago
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara wanke namanki, ki saka acikin pressure cooker, ki yi grating kayan miyarki ko saka aciki.
- 2
Sai kiyi saka curry da dandano.
- 3
Ki daka kayan kamashin da daddawa ki saka aciki. Sai ki motsa,ki saka ruwa madai daici. Sai ki rufe.
- 4
Nayi setting din pressure cooker Dita 25munite.
- 5
Bayan wnn lokaci,sai ki Bude farfeson ki y kammala.
- 6
Uwar gida,Zaki iya amfani da tukunya ki daura a wuta, idan bakida pressure cooker
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16693920



sharhai (2)