Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 250 gbutter
  2. 1 cupicing sugar
  3. 1/2 cuppowdered milk
  4. 2 cupflour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi creaming butter a bowl, sai ki saka icing sugar,ki kara mixing sosai, sai ki saka powdered milk, ki mixing y hade ko'ina

  2. 2

    Sai ki saka flour,ki yi mixing. Y hade sosai.

  3. 3

    Sai kiyi amfani da piping bag ki saka dough din aciki, sai ki aza baking sheet akan tray dinki na gashi, sai ki matsa cookies dinki aki, kiyi baking.

  4. 4

    Wutan sama da qasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes