Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara wanen ki ki cire bayan shi ki wanke ki aje
- 2
Ki dafa kwai ki yanka kayan miya ki cire ma kifin ki kaya
- 3
Sai ki hada kayan miyan ki da wake ki yi nika
- 4
Bayan kin nika sai kisa magi da mangyada da curry ki juya sosai
- 5
Ki sa cikin ruwa ki aza bisa wuta ki dafa shike Nan kin kare kare
- 6
Sai kisamu leda kisa Kwan da kika dafa kisa kifi sai ki zuba kullun ki ki kulle sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16694971




sharhai