Mando/bade/rama

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Na manta rabon da na Sha kawai nazo wucewa ta cikin kasuwa se naga me seda rama shine na siya ya daka.asha kwadayi lpia

Mando/bade/rama

Na manta rabon da na Sha kawai nazo wucewa ta cikin kasuwa se naga me seda rama shine na siya ya daka.asha kwadayi lpia

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
3 yawan abinchi
  1. Rama
  2. Barkono
  3. Maggi, gishiri
  4. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Ki tsince ramar da barkonon ki zuba a turmi ki zuba maggi da gishiri ki daka

  2. 2

    Ki bare tafarnuwa ki zuba ki karasa dakawa yayi laushi.

  3. 3

    Shi kenan enjoy 😋😋.

    Zaki iya amfani da busasshiyar tafarnuwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes