Chimichuri chicken and ovocado salad

khamz pastries _n _more @khamz93350551
Wan nan salad din duniya ne especially ma idan ka a diet shi kadai ya ishe ka wuni guda😋😍
Chimichuri chicken and ovocado salad
Wan nan salad din duniya ne especially ma idan ka a diet shi kadai ya ishe ka wuni guda😋😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke duk vegetables dinki ki yanka su manya ba kanana especially ma lettuce din
- 2
Seki yanka chicken dinki dogaye da avocado din
- 3
Seki samu salad bowl dinki ki fara saka lettuce seki saka sauran vegetables din kisa kazar kisa avocado
- 4
Ki shirya komai yadda ze miki kyau seki kawo sauran chimichuri sauce din ki zuba a kai😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16695046



sharhai (3)