Chimichuri roasted chicken

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Ana amfani da chimichuri sauce wajen ka shin wan nan kazar

Chimichuri roasted chicken

Ana amfani da chimichuri sauce wajen ka shin wan nan kazar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Chicken
  2. Chimichuri sauce
  3. Chicken marinade

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kazar ki ki goge da towel duk ruwan jikin ta ya tsane

  2. 2

    Sekiyi mata cuts kadan kadan a jikin ta da wuka

  3. 3

    Seki dauko favourite chicken marinade din ki ki shafe ta dashe

  4. 4

    Seki saka a oven na tsawon 40mnts ko harse yayi laushi seki ciro ki kara sauce din a kai kiyi serving

  5. 5

    Seki kawo chimichuri sauce ki shafeta dashi San nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes