Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fasa qwai ki raba white din da yolk
- 2
Sai ki yi whisking each of it har yayi foam
- 3
Sai ki sa sugar da butter kiyi whisking har yayi fari
- 4
Sai kisa flour dinki da baking powder ki juya sai kisa madarar ki shima ki juya
- 5
Kisa qwai da flavour dinki ki juya tas
- 6
Sanan ki kawo silicon/electric cake pops mold dinki sai kisa qulun ki ki gasa
- 7
Aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16707662

















sharhai