Garau Garau
#wake. Akwai dadi musamman ka samu yajin tafarnuwa 😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tsince wake ki wanke ki zuba ruwa da yawa ki Dora a wuta ki sa yar kanwa
- 2
In waken ya fara laushi ki wanke shinkafar.
In ta kusa dahuwa ki tace - 3
Ki zuba ruwa kadan a tukunya Wanda ze karasa dafata ki sa Dan gishiri ki Dora a wuta in ya tafasa ki zuba shinkafar da kika tace ki karasa dafa ta
- 4
Ki wanke salad, tumatur da albasa ki yanka
- 5
Ki soya Mai. Shi kenan enjoy 😋😋🤤. Na hada nawa da tsire
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16708234




sharhai (4)