Meat pie

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

😋🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. Nama
  3. Mai
  4. Tattasai attarugu albasa
  5. 1/2Margarine
  6. 1Kwai
  7. 1/2 cupRuwa
  8. Kayan Dan dano
  9. Baking powder 1/2 tspn
  10. Sugar nd gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour da butter da gishiri da sugar da baking powder da kwai ki saka ruwa kijuya su har sai tayi laushi sosai saiki barta har 15

  2. 2

    Zaki saka Mai tblspn 5 markadanden naman ki da tattasai attarugu carrot albasa kayan Dan dano dana qanshi kiyi ta juyawa har ya shanye ruwan jikin sa ya soyu saiki sauke

  3. 3

    Zaki daukho flour ki murzata saitayi Fadi saiki yanka ki saka ka kayan Naman ki ki danne shi da chibi Mai yatsu ki saka Mai ki fara soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

Similar Recipes