CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar gyada
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar gyada ainihin hoton girkin

Miyar gyada

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

#soup.
Ina tsana nin San miyan gyada sabida tana shiga da almost all swallow

#soup.
Ina tsana nin San miyan gyada sabida tana shiga da almost all swallow

Kara karantawa

Miyar gyada

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

#soup.
Ina tsana nin San miyan gyada sabida tana shiga da almost all swallow

#soup.
Ina tsana nin San miyan gyada sabida tana shiga da almost all swallow

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Niqaqiyar soyayar gyada
  • Attarugu da tattasai
  • Nama(protein of choice)
  • Mangyada
  • Seasonings
  • Garlic and ginger paste
  • Albasa
  • Ganye
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa tafashen namanki da dan ruwa mai dama saboda dashi zaki tsaida sanwa

    Miyar gyadamatakin girki1 hoto
    Miyar gyadamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki niqa attarugu da albasa da tattasai ki aje gefe har tafashen ya nuna

    Miyar gyadamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan ya nuna sai ki kawo kayan miyan nan ki zuba akan tafashen tare da su seasonings da su garlic da thyme

    Miyar gyadamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki dan qara ruwa kaamn Rabin Kofi idan ruwan ya Janye sosai sai ki rufe ya qara dahuwa kaman na minti goma

    Miyar gyadamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sanan ki dama gyadar nan da ruwa har tayi taushi ba tare da gudaji acikinta ba

    Miyar gyadamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai ki zuba mangayadar ki wasu suna sa manja

  7. 7

    Sai ki juye gyadar tare da ganyen nan acikin miyar ki dan yanka albasa saboda qarin flavor da qamshi(na niqa gyadar tare da albasa a blender)

    Miyar gyadamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Ki jujuya ki rufe tare da barinta a low hit kar ta qone kaman na minti biyar zuwa goma

    Miyar gyadamatakin girki8 hoto
  9. 9

    Aci dadi lafiya naci nawa da tuwon Semovita

    Miyar gyadamatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar January 04, 2023 19:01
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
January 04, 2023 19:14
Irin wannan miyar batada part 2
Kuma baa rage zazahe dole a cinye daya rana 😅
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soup Gyada

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. White soup
  2. New cin cin method
  3. Miyar Taushe
  4. Miyar kuka
  5. Golden yam
  1. Miyar kuka
  2. White soup
  3. Golden yam
  4. New cin cin method
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16731038
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close