Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za a gyara tsokar nama a yayyakata yankan dogwaye sai a wanke a ajiye a gefe.
- 2
A wanke vegetable suma ayi musu yankan dogwaye a ajiye a gefe
- 3
Sai a dora tukunya a zuba naman kazar a saka dandano da kayan kamshi da tafarnuwa idan ana bukata da yar albasa a zuwa wadataccen ruwa
- 4
A barsu su dagu sosai har ruwan ya ragu sai a kawo vegetable a zuba akai a barshi ya dahu.
- 5
Sannan a kwaba corn flour a zuba akai har yayi kauri. Sai a sauke
- 6
Na ci nawa da naan bread
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16731149





sharhai