Pepper fish

Afrah's kitchen @Afrah123
A kullum Ina samo hanyoyin sarrafa abncinmu na yau da kullum Sbd kar mu gaji da cin su
Pepper fish
A kullum Ina samo hanyoyin sarrafa abncinmu na yau da kullum Sbd kar mu gaji da cin su
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kifi ki gyarashi Sannan ki tankade flour ki zuba a roba ki kawo kayan kamshi da Kayan dandano ki zuba ki jujjuya.
- 2
Ki dauko kifin ki sakashi cikin flour ki jujjuyashi Sannan kisa a mai ki soya
- 3
Sae ki jajjaga attaruhu da albasa ki saka mai a pan ki soyasu kisa Kayan dandano da Kayan kamshi ki juya sosae ki kawo albasa me lawashi ki zuba ki kawo kifin da kika soya ki hade da sauce din ki juyashi ki rufe yayi kamar minti biyu ki sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16751891



sharhai (3)