Vanillah Bento cake
#vanillah flavour
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada butter da sugar ya bugu sosaii sai ki kawo kwai daya bayan daya
- 2
Kizuba kina juyawa ki kawo flavour ki zuba ki hada fulawa da baking powder
- 3
Kizuba ki juyawa ki shafawa pan din 4inchs ne ki raba biyu ki zuba zaki samu 4lyr
- 4
Yayi dadi
- 5
BYana nagama na hada butter icing dina nazuba flavour vanillah d milk na shafawa cake din.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16771493







sharhai