Fanke(puff puff)

Fatyma saeed @MF_KC
Inason fanke sosai yanada wuyar sha’ani ammn idan kika iya kwabashi shikenan kin huta’ baa cika ruwa sosae wurin kwabinshi kamar kwabin pan cake ake mashi zakiga baishan mai wurin suyawa.🥰☕️

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa tankade flour azuba salt da sugar 2tbs da yeast asaka ruwan dumi a kwaba a rufe a aje wuri mai dumi
- 2
Idan ya tashi sai a Dora pan a zuba oil a soya sai sai a tsame a kara saka shi cikin sugar idan Baa son sugar da yawa sai achi haka nan basai an kara saka sugar din ba enjoy☕️
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16787559

sharhai