Cookies

sassy retreats @sadiya6694997
#gyada. Wannan cookies din yana da dadi sosai zaka iya yi ka ajje shi ya yi kwana da kwana ki
Cookies
#gyada. Wannan cookies din yana da dadi sosai zaka iya yi ka ajje shi ya yi kwana da kwana ki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tana dai duk abunda kike buqata Sai ku samu bowl ki zuba butter da sugar da brown sugar da egg da kuma flavour ki just a da whisker sosai da sosai
- 2
Sai ki zuba fulawa ya zama dough sai ki dauko gyada da rai sun dinki ki zuba sai ki rufe ki sa a fridge na tsawon minti 30
- 3
Bayan mintu talatin sai ki ciro shi ZAKIYA ya qara kauri Sai ki ringa duba da spoon kina moulding kina sa wa a oven tray sai ki gasa sama da qasa
- 4
Cookies 🍪 din gyada ya gamu a ci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16796827












sharhai (6)