Brown spaghetti

Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Brown spaghetti
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki soya taliyar ki Kamar yadda ake soya shinkafa idan zakiyi fried rice
- 2
Sai ki gyara duk kayan dazaki yi amfani dashi
- 3
Zaki daura mai sai ki zuba garlic da albasa sai ki soya sannan ki zuba species dinki da b leave da magi
- 4
Sannan ki daidai ta ruwa daidai yadda zai isheki ya dafa Miki idan ya tafa sai ki zuba taliyarki
- 5
Sai ki rufe idan kin kusa sai kuwa sai ki zuba carrot da green beans dinki ki rufe idan yayi
- 6
Sai ki sauke bayan kin sauke sai ki zuba sweet pepper,red pepper and yellow pepper sai ki juya shi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16820754









sharhai