Gurasa bandashe 2

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Domin kayan kwalama ga ta da cika ciki.

Gurasa bandashe 2

Domin kayan kwalama ga ta da cika ciki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 10mintuna
2 yawan abinchi
  1. Gurasa
  2. Kuli kuli dakakke
  3. Mai
  4. Ruwann zafi

Umarnin dafa abinci

Minti 10mintuna
  1. 1

    Da farko zaki sami gurasa wadda akayi da tukunyar kasa ko nace gurasa yar kano.

  2. 2

    Sai ki sami ruwan zafi ki dunga tsoma gurasar kina ajiye wa a cikin kwalanda

  3. 3

    Idann kika gama sai ki kawo roba me tsafta ki barbada dakakke kuli kuli wanda yaji kayan kamshi ki yaryada mai. Sannan ki jera gurasar. Sai ki kuma zuba kuli ki yaryada mai har ki gama. Za ki iya saka kabeji guriji tumatir albasa ko koren tattasai

  4. 4

    Aci ta nan take😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Gaskiya hoton nan yayi kyau ba karya 🔥🔥

Similar Recipes