Jallop din cous cous

Fatyma saeed
Fatyma saeed @MF_KC
Katsina State, Nigeria

Girki ne mai sauki kuma ba kashe kudi da yawa #pantry

Jallop din cous cous

Girki ne mai sauki kuma ba kashe kudi da yawa #pantry

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
4 yawan abinchi
  1. 4 cupsCous cous
  2. 1/2 cupOil
  3. 4Pepper
  4. 2Onion
  5. 5Maggie
  6. 1 tbsCurry
  7. Zogala
  8. 1 tbsGinger & garlic paste

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaa yanka pepper da onion a soya sai a zuba ruwa 5 cup sai zogala a wanke

  2. 2

    A zuba da Maggie da curry sai a rufe pot din

  3. 3

    Sai a sauke a bar pot din a rufe ya ida dahuwa ciki sai ayi serving enjoy 👩🏻‍🍳

  4. 4

    Idan ya tafasa sai a kawo couscous a zuba da ruwan ya shanye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

Similar Recipes