Chocolate cup cakes

Afrah's kitchen @Afrah123
#cake Wannan cake baa musamman ne nayi ranar anniversary na Iyalina sunji dadinsa sosae
Chocolate cup cakes
#cake Wannan cake baa musamman ne nayi ranar anniversary na Iyalina sunji dadinsa sosae
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba oil,sugar ki juya sosae ki kawo kwai ki zuba ki juya ki kawo flour,baking powder,coco powder da baking soda ki hadesu ki zuba a hankali kina juyawa.
- 2
Ki kawo hot milk ki zuba ki juya sosae Sannan ki kawo flavor da softener da vinegar ki zuba ki juya sosae da whisker Sannan ki shafa mai a pan ki gasashi
- 3
In yasha iska ya huce sae ki hada whipped cream ki frosting nashi.
- 4
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16830606




sharhai