Gasasan kirjin kaza Mai Albasa dachilli
Wannan gashin ba Aba yaro Mai kyauya
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan da lissafa kaman haka
- 2
Sannanki bade naman kazarki da spices da maggi da gishiri da soya sauce da Albasa wadda aka goga kijuya kisashi afrege yakwana ko yadauki lokaci
- 3
Sannan kisa grill pan dinki awuta kisa Mai kadan ki jera wannan kirjingaza ki zuba Albasa da chilli kinayi kina juyawa hatta yagasu
- 4
Sannanki juye Flat ko tiray kiyi mashi kwalliya da ganyan da yayi maki
- 5
Allah ya Amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17097694










sharhai