Spring roll na Nama
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan da muke bukata
- 2
Zazi samu bowl dinki mai fadi ki zuba dukkan ingredients dinki aciki
- 3
Sannan saiki zuba ruwa ki kwabashi,baaso yayi ruwa ko kuma yayi kauri
- 4
Saiki samu nonstick frying pan ki aza kan wuta yayi zafi,saiki zuba kwabin acikin
- 5
Da sauri saiki samu brush ki fadada abun. Zaki iya kuma dinga saka brush din acikin kwabin kina diba kina safawa har yayi fadin da kikeso
- 6
Ga yanda yayi fadi,idan yayi zakiga yana tasowa,yacire daga pan din,saiki cire ki aje gefe. Haka zaki ci gaba da yi har ki gama
- 7
Saiki saka sauce din Nama akai. Zaki iya kuma yin na vegetables
- 8
Saiki rufe kamar haka
- 9
Saiki shafa kwabin flour agefen kiyi rolling
- 10
Kiyi rolling ya rufe. Haka zakiyi har ki gama
- 11
Ga sunan mun gama
- 12
Sannan ki dora mai kan wuta yayi zafi saiki soya,bayan ya soyu saiki kwashe
- 13
Ga shinan mungama,zaki hadashi da kowane drink kisha ko kuma ki cishi hakanan
- 14
😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes


















sharhai