Kayan aiki

minti 30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Fulawa cup 3
  2. ,yeast chokali 1
  3. ruwa,
  4. sugar chokali 1
  5. gishiri

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zaa tankade fulawa,a zuba yeast se gishiri ko sugar in mutum yana buqata se ruwa se akwabashi.

  2. 2

    Zaa rufe hadin abarshi a guri me zafi.

  3. 3

    Da zarar yafara kumburowa

  4. 4

    Se a Dora kaskon yin gurasa a kan wuta

  5. 5

    Se a fara zubashi ana gasa ta

  6. 6

    Se anemo yajin qaro a ci da shi ko Miyan stew.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Muh'd Bello
Aisha Muh'd Bello @cook_36492114
rannar

Similar Recipes