Shinkafa da wake da soyayyar kaza da mangyada.
Wanan shinkafar ta musamma ce..duk wanda ya saba cin garaugaru yasan da mangyada tafi dadi sbd kamshi mangyada ga kara lfy.#garaugraucontest
Shinkafa da wake da soyayyar kaza da mangyada.
Wanan shinkafar ta musamma ce..duk wanda ya saba cin garaugaru yasan da mangyada tafi dadi sbd kamshi mangyada ga kara lfy.#garaugraucontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Ka daura ruwa a tukunya indan ya tafasa sai ba zuba wake yayi tafasa daya sai ba zubaa shinkafa da gishiri ka barshi har su dahu tare.sai ke sauki ki wanke ta sosai,sai ki maida a tunkuya ka zuba ruwa kadan da mai ki rufe sbd su kara haduwa àmma wuta kadan zaki saka..
- 2
Kaza.tsokar kaza zaki samu ki wanke ki saka maggi da kayan kamshi da albasa da mai ki barshi kamar mint Goma sai ki daura akan wuta ki barshi har ya fara soyuwa sai ki zub yankaken albasa da tatasai sai ki barshi ya soyu.kazar ki ta kanmala.
- 3
Sai ki wanke salada da gurji da tumatir ki yanka yanda kk so..ki dafa kwai shima ki yanka.sai ki.hada shinkafar ki yanda kk so..ki soya mangyada ki hada garaugaru tazamani ta hadu.dadi baa cewa komai...Allah ya bamu saa..
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai