Markadadden sitiroberi mai sul6i

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Markadadden sitiroberi mai sul6i

Masu dafa abinci 11 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sitiroberi guda shida
  2. Robar ayis kirim guda daya
  3. Ayaba guda daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yayyanka sitiroberi kananan yanka. Sai ki yanka ayaba ita ma kanana. Ki zuba robar ayiskirim a cikin na'urar markade ta wuta. Ki zuba sitiroberi da ayabar sannan ki markada da karfi har sai duk sun yi sul6i sosai babu sauran abun da bai markadu ba. Sai a zuba a kofin gilashi a sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes