Indomie mai zogale

Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Wannan girki yakan taimaka mutane masu larura kamar ciwon suga
Indomie mai zogale
Wannan girki yakan taimaka mutane masu larura kamar ciwon suga
Umarnin dafa abinci
- 1
Da girki zaki Dora ruwanki a.wuta saiki gyare zogalenki ki wake ki zuba aikin ruwanki ki barshi kamar.tsahon minti shabiyar
- 2
Kafin ya nuna sai ki jajjaga attarihunki da albasa.kibarshi tsahon minti biyar
- 3
Daga nan saiki zuba acikin zogalenki ki da kayan sinadaran ki sai ki kawo indomie ki zuba da dan mai kadan sai ki juya ki barshi ya qarasa nuna.t tsahon minti goma
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8645270



sharhai