Doughnuts

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wannan snacks din akwai dadi a lokacin sahur da buda baki iyalina suna kaunarsa #sahurricecontest

Doughnuts

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Wannan snacks din akwai dadi a lokacin sahur da buda baki iyalina suna kaunarsa #sahurricecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 yawan abinch
  1. 4Flour Kofi
  2. 1/4butter
  3. 2 TBSyeast
  4. Kofi 1 madarar gari wadda aka kwaba da ruwan dumi
  5. 1 TBSflavor
  6. Kofi 1 na sukari
  7. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki hade gaba dayan busassun kayan ki wake daya flour,yeast,sugar,flavour, kwai,butter ki juyasu saikisaka madarar nan mai dumi ki juya.

  2. 2

    Kiyita juyawa kwabin zai kasance dadanfi na panke tauri saiki barbada flour kikai guru mai dumi kisa. Kada ki kaisa rana

  3. 3

    Idan ya tashi ki daukosa kisa flour kiyita bugashi sannan kisa kwalba ko abun. Murjinki ki murzashi da fadi

  4. 4

    Saiki dauko abun shape na doughnut ki fidda shapes dinki

  5. 5

    Ki barnada flour a babban tire saiki jera doughnut dinki domin yasake tashi a karo na biyu.

  6. 6

    Idan ya tashi ki Dora mai a wuta ki soya da wuta sama sama ba,a samasa wuta da yawa tahakane zai soyu har cikinsa. Aci dadi lapia dafatan ansha ruwa lapia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes