Chapman

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Abin sha na watan Ramadan.

Chapman

Masu dafa abinci 11 suna shirin yin wannan

Abin sha na watan Ramadan.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sprite
  2. Fanta
  3. Grenadine surup
  4. Cucumber
  5. Lemon tsami
  6. Lemar kofi
  7. Qanqara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki juye gorar fanta 1 da gorar Sprite 1 da grenadine ludayi 1

  2. 2

    Ki raba cucumber 2 ta tsaye sannan ki yanka ta kwance qanana sannan shima lemon tsami kiyi mishi hakanan.

  3. 3

    Se ki hada duka a babba wuri kisamu Kofi ki zuba, kiyi kwalliya da lema.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes