CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Wainar semovita da miyar taushe
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Wainar semovita da miyar taushe ainihin hoton girkin

Wainar semovita da miyar taushe

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Kano

Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana

Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana

Kara karantawa

Wainar semovita da miyar taushe

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Kano

Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana

Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa 1 da rabi
gwangwani uku.
  • Semovita
  • Kayan miya
  • Gyadar miya
  • Alaiyahu
  • Kabewa
  • Nama
  • Maggi
  • Gishiri
  • Man gyada/ man ja
  • Curry/ounga
  • Sugar
  • Yeast
  • Baking powder
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa 1 da rabi
  1. 1

    Da farko zaki gyara kayan miyar ki a markada,kidora su a huta,sai ki feraye kabewa a wanke ta dorata ita a wutar sai a gyara gyadar miyar a dan sata a frying pan a bata tsoro kadan sai a sauke a bushe bawon a dake ta.

  2. 2

    Sai a wanke nama asa albasa da Maggi,gishiri da kayan kanshi a tafasa shi shima,sai a gyara alaiyahu a wanke shi tas da dan gishiri,sai a ajeye a gefe,

  3. 3

    Daga nan in duk abinda aka dora a wutar sun sulala sai a sauke a dora Mai a wuta sai in yayi zafi sai a zuba kayan miyar asoya sama sama atsayar da ruwanki miyar sai a mitsike kabewar a zuba itama,sai asa Maggi,gishiri,sai a zuba gyada a barshi ya nuna.

  4. 4

    Kafin miyar ta nuna sai a kwaba wainar a zuba semovita da yeast arufe don tana saurin tashi.

  5. 5

    Daga nan sai a juya miyar azuba ounga da curry akawo alaiyahu a zuba a rake wutar tiririn zai dafa alaiyahu.

  6. 6

    In kullin ya tashi sai a kawo albasa da aka yanka kanana a zuba,asa baking powder da sugar da pinch of salt a juya sai a dora tanda a wuta sai suya in tayi sai ci.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
rannar May 20, 2019 09:08
Kano
girki adon mace ina son girki mussaman namu na gargajiya.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Wainar Semovita Soup Taushe

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Arabian carrot rice
  2. Chocolate milkshake
  3. Chapman
  4. Lemon Dabino Da Kwakwa🍚💃
  5. Trifle
  1. Kunun gyada mai kwakwa
  2. Kunun tsamiya da kosai
  3. Masar shinkafa da miyar kaza mai lawashi
  4. Kwallon doya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8816986
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close